
fitaccen mawaki Morell ya sako sabon bidiyo
Fitaccen mawaki Morell ya sako sabon waka mai suna "Tininini"
An haska bidiyon a garin Abuja.
Ozee ya shirya wakar kuma Tee flames ya bada umarni a wajen hada bidiyon.
Gashi nan a kalla don nishadi.
Mu shakata
SOURCE - PULSE.NG posted by Campus94
No comments:
Post a Comment